Legit.ng: Labaran Najeriya สำหรับ Android

Legit.ng: Labaran Najeriya สำหรับ Android

Genesis Media
5.0 (1)

คำอธิบาย

Legit.ng (ex-NAIJ.com) – ข่าวไนจีเรีย HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.

Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:

⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.

⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.

⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana’antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.

⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. ซามู ฟาชิน บากิกัน ฮาร์โคกิน ซาเบ, มาจาลิซาร์ ทาเรย์ยา, ฟาดาร์ ชุกาบัน คาซา, มานยัน ชัม’อิยยุน ซิยาซา, ซาบูกัน จิน รา’อายิ นา ซิยาซา, ซาเบ ดา คุงกิโยอิน จิโฮฮี

⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana’antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu

⭐️Labarai da suka shafi al’umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al’ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.

Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:
◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.
◉รุคุนิ มาสุ ซาอูกิ ดอน ซาเบ็น ไอริน ลาบาริน ดา คูคา ฟี โซ
◉ชาฟี ไม เซากิน อัมฟานี โดมิน การันตา ลาบาไร ชิกิน นิชาดี
◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.
◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.
◉กัลลอน บิดิโยะ โฮทูนาดาการันตา ลาบาราย ซูมุลบาทาเรดาจินกิริบา

Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar กฎหมาย Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja

Tuntube หมู่

Muna maraba da sharhi da shawarwarinku ดอน inganta manhajar Legit.ng.

◉Tuntube ไปที่ labaranhausa@corp.legit.ng
◉Shafin Intanet จาก Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/
◉Legit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa
◉Legit Hausa อินสตาแกรม: https://instagram.com/hausalegitng
◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
◉Legit Hausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa

Legit.ng – จากาบ้า!

🇳🇬CIKE DA ALFAHARI หรือที่รู้จักกันในชื่อ YI DON NAJERIYA🇳🇬

ข้อมูลเพิ่มเติม

  • ใบอนุญาต ฟรี
  • รุ่น 2.0.0
  • อัปเดตแล้ว 4 กรกฎาคม 2022
  • ระบบปฏิบัติการ Android 4.4 และสูงกว่า
  • หมวดหมู่ ข่าวสารและนิตยสาร
  • นักพัฒนาซอฟต์แวร์ Genesis Media
  • การจัดประเภทเนื้อหา 12+

เรตติ้งแอพ

5.0
1 รายการจัดอันดับ
ให้คะแนนแอปนี้